Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya ruwaito, maziyartan Arbaeen din Husaini As a cikin tarukan Arbaeen sun dauki hotunan shahidai Qassem Suleimani da Abu Mehdi Al-Muhandis don tunawa da kwamandoji biyu da suka yi shahada a taron Arbaeen na Imam Husaini (AS).

26 Satumba 2021 - 09:52